Thursday, 9 March 2017

Graphic photos: Suspected ritualists slaughter four children in an Islamic school in Niger State, drain their blood

Suspected ritualists on Wednesday, March 8th, invaded
Tungan Magajiya in Rijau local government area of Niger
State and slaughtered four young boys in an Islamic
school, then made away with their blood. The assailants
believed to be looking for fresh human blood stormed the
Islamic school around 3am and attacked five boys, slit
their throats and drained their blood.Three of the boys
died instantly while a fourth passed away hours later.
The fifth is currently receiving treatment at the hospital.
Below is the post published on Hausa Facebook page:
lmajirai Biyar Ne Aka Yi Wa Kisan Gilla A Jihar
Naija Daga Habu Dan Sarki Wani rahoton da
sashin Hausa na Muryar Amurka ya fitar dangane
da yankan ragon da aka yi wa wadansu almajirai
dake karatun allo a jihar Naija ya bayyana cewa
wannan al’amari dai ya faru ne a garin Tungar
Magajiya, da ke yankin karamar hukumar Rijau.
Maharan da suka aikata wannan ‘danyen aikin da
ba a san ko su waye ba, sun afkawa almajiran ne
a lokacin da suke barci suka yan-yanka musu
wuya da wani abu da ake kyautata tsammanin ya
yi kama da mashi. Malam Muhammadu Bala,
wanda yake ‘daya daga cikin malaman almajiran,
ya ce cikin dare ya farka ya ji yaran sun farka
suna kuka inda ‘daya daga cikinsu yace “Wayyo
an kashe wane”. Kuma ya tabbatar da cewa
lamarin ya faru a makarantu biyu, wanda a
makarantarsa aka yanka yara biyu, sauran ukun
kuwa a wata makaranta ta daban abin ya faru
Alabatvnews.

No comments:

Post a Comment